TSAKA MAI WUYA: Babancin Osibanjo Da Tinubu Da Kuma Tasirinsu a Harkokin Siyasar Yarbawa Da Na Jihar Legas, Kashi Na Daya - Yuni 21, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, masana harkokin siyasa ne suka yi tsokaci kan babancin Osibanjo da Tinubu da duma tasirinsu a harkokin siyarsar Yarbawa da na Jihar Legas.

Saurari cikakkne shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Babancin Osibanjo Da Tinubu Da Kuma Tasirinsu a Harkokin Siyarsar Yarbawa Da Na Jihar Legas, Kashi Na Daya-12:00"