TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Cece-kuce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Kashi Na Biyar - Nuwamba 28, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya kawo muku kashi na hudu na muhawara kan dalilan da suke sa ake samun ce-ce-ku-ce tsakanin manyan addinai biyu a Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Cece-kuce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Kashi Na Biyar - Nuwamba 28, 2022