TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Najeriya Kashi Na Daya

Aliyu Mustapha Sokoto

A wannan shirin, wakilin Sashen Hausa Hassan Maina Kaina ya tattauna da Nastura Ashir Sharif sanannen kusar kungiyoyin matasan Najeriya da aka kama kwannan nan dangane da gamgamin da ake zarginshi da jagoranta da aka ce sun sabawa ka'ida. , da kuma Lauya Aliyu Abdullahi hadimin shugaban Muhammadu Buhari.

Nastura ya fara da bayyana abinda ya faru bayanda jami'an tsaro suka gayyace shi zuwa Abuja.

Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

Muhawara kan matsalar tsaro a Najeriya PT1-12:00"