A cikin shirin na wannan makon, Shirin Tsaka Mai Wuya zai ci gaba daga makon da ya gabata da nazari kan koke-koken al-umman Kamaru game da shugabancin Paul biya.
Saurari cikakken rahoton cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Salon Mulkin Damokaradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Uku - Afrilu 03, 2022