TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Salon Mulkin Dimokradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Hudu - Mayu 10, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

A cikin shirin na wannan makon, Shirin Tsaka Mai Wuya zai ci gaba daga makon da ya gabata da nazari kan koke-koken al-umman Kamaru game da shugabancin Paul biya.

Saurari cikakken rahoton cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Salon Mulkin Dimokradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Hudu - Mayu 10, 2022