TSAKA MAI WUYA: Yadda 'Yan Siyasa Ke Amfani Da Kudi Wajen Sayen Wakilai Masu Jefa Kuri'a - Mayu 31, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya yi nazari ne game da zaben fidda gwani na shekara 2023 inda 'yan siyasa ke amfani da kudi wajen sayen wakilai masu jefa kuri'a, da kuma yadda wasu gwamnoni suke fitowa fili su zabi wadda za su gaje su

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA