TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Salon Mulkin Dimokradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Shida - Mayu 24, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ci gaba ne daga makon da ya gabata a nazari kan koke-koken al'ummar kasar Kamaru game da shugabancin Paul biya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Gwamnatin Jamus Ya Yi Rangadi A Nijer