TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Zaben Shugaban Kasar Ghana, Kashi Na Daya-10,06, 2020

Aliyu Mustapha Sokoto

Muhawara tsakanin manyan jam'iyun hamayya na kasar Ghana tsakanin wakilin jam'iyar NPP mai mulki Alhaji Ahmed Ayuba, da wakilin babban jam'iyar hamayya NDC Alhaji Awudu Sheriff.

Saurari shirin da Baba Yakubu Makeri ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Zaben Shugaban Kasar Ghana, Kashi Na Daya-12:00"