A shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, za mu yi dubi ne kan batun da ake yi cewa, Birnin Kebbi, helkwatar Jihar Kebbi, ta fi kama da helkwatar karamar hukuma maimakon helkwatar jiha, sannan kuma cikin gwamnonin da aka yi a jihar wannene za a ce ya yi rawar gani?
Saurari cikakken shirrin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Shin Gaskiya Ne Birnin Kebbi, Ta Fi Kama Da Helkwatar Karamar Hukuma Maimakon Helkwatar Jiha? - Yuli 12, 2022