TSAKA MAI WUYA: Tasirin Boko Haram a Arewa Maso Gabashin Najeriya, Kashi Na Daya-Satumba, 01, 2020

Aliyu Mustapha Sokoto

Karon farko, shirin Tsaka Mai Wuya ya yi nazarin harkokin tsaro a jihar Borno inda kungiyar Boko Haram ta sami asali.

Shirin ya gayyato kwamishinan watsa labarai na jihar Baba Kura Abba Jatau , da kuma Malam Adamu Dan Borno wani mai sharhi kan ayyukan tsaro musamman abinda ya shafi hare haren kungiyar Boko Haram a jihar.

Saurari muhawarar da Haruna Dauda Bi'u ya jagoranta

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Tasirin Boko Haram a Arewa Maso Gabashin Najeriya, Kashi Na Daya-12:00"