UNICEF Ta Yi Kira Ga ‘Yan Jarida Da Su Bada Kulawa Ga Batutuwan Ilmin ‘Ya’ya Mata 

Your browser doesn’t support HTML5

Asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya - UNICEF a Najeriya ya yi kira ga ‘yan jarida a arewacin kasar da su ba da kulawa ta musamman ga batutuwan magance matsalolin ilimin ‘ya’ya mata a yankin a cikin rahotanninsu.