VOA60 DUNIYA: A Birtaniya daga ranar juma'ar nan, kasar ta haramta sauka da tashin jiragen fasinja zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa

Your browser doesn’t support HTML5

A Birtaniya daga ranar juma'ar nan, kasar ta haramta sauka da tashin jiragen fasinja zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa, abin da ya sa kasar ta rufe hanyar zirga-zirga mafi hada-hada a duniya. Hakan ya na zaman wani mataki na dakile sabon nau’in Covid-19 daga Afrika ta kudu.