VOA60 AFIRKA: Taron Oslo Na Tallafawa Yankin Tafkin Chadi Kan Matsalar Yunwa

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: Kasashen dake ba da tallafi sun taru a Oslo babban birnin Norway domin tattaunawa kan miliyoyin mutane dake fuskanatar barazanar yunwa a yankin Tafkin Chadi ciki har da yankin arewa maso gabashin Najeriya.