VOA60 DUNIYA: Daruruwan Magoya Bayan Wata Kungiyar Islama Sun Yi Zanga Zanga Neman a Cire Wani Gunki

Your browser doesn’t support HTML5

Bangladesh: Daruruwan magoya bayan wata kungiyar Islama sun yi zanga zangar kira a rushe ko a cire gunkin da aka saka a kotun kolin Bangladesh.