VOA60 DUNIYA: Wani Bam Ya Tashi A Wani Ginin Gwamnati A Indonesia

Your browser doesn’t support HTML5

Indonesia: Wani bam ya tashi a wani ginin gwamnatin a Bandung dake yammacin Java kafin yan sanda suka yi musayar wuta da maharin.