VOA60 DUNIYA: Masu Zanga-zanga Sun Lalata Dukiya A Wani Yunkurin Nuna Kyama Ga Cin Zarafin Mutane Da ‘Yansanda Keyi

Your browser doesn’t support HTML5

France: Masu zanga-zanga sun lalata dukiya a wani yunkurin nuna kyama ga cin zarafin mutane da ‘yan sanda ke yi bayan da wani dan sanda yayi wa wani saurayi fyade da kulki.