VOA60 AFIRKA: NIGERIA Akalla Mutane Uku Suka Mutu Kana Wasu 15 Suka Jikkata A Wata Jami’a Dake Arewa Maso Gabashin Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Akalla mutane uku suka mutu kana wasu 15 suka jikkata a wani harin kunar bakin wake a farfajiyar wata jami’a dake arewa maso gabashin Najeriya