Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Ministan Harkokin Wajen China Wang Yi Yayi Alkawarin Kasarsa Za Ta Ci Gaba Da Tallafawa Afirka

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Ministan Harkokin Wajen China Wang Yi Yayi Alkawarin Kasarsa Za Ta Ci Gaba Da Tallafawa Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Ministan harkokin wajen China Wang Yi da ya kawo ziyara Najeriya, yayi alkawarin kasarsa za ta ci gaba da tallafawa Afirka bayan ganawarsu da Shugaba Buhari.

XS
SM
MD
LG