VOA60 AFIRKA: A Guinea magoya bayan jam’iyyar adawa ta UFDG sun tarbi dan takararsu, Cellou Dalein Diallo, a birnin Conakty da wasu labarai

Your browser doesn’t support HTML5

#VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau, a Guinea magoya bayan jam’iyyar adawa ta UFDG sun tarbi dan takararsu, Cellou Dalein Diallo, a babban birnin kasar Conakry, a ranar karshe ta kamfe kafin zaben ranar Lahadi, da wasu sauran labarai.