VOA60 AFIRKA: A Ivory Coast an sake zaben shugaban kasar Alassane Ouattara wa'adi na uku a cewar jami'an zabe, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau a Ivory Coast an sake zaben shugaban kasar Alassane Ouattara wa'adi na uku a cewar jami'an zabe biyo bayan zaben shugaban kasa da aka samu tashe-tashen hankali, da wasu sauran labarai.