VOA60 AFIRKA: A Kasar Guine Mutum Bakwai Suka Mutu Bayan Da Jama’a Suka Yi Zanga zangar Nuna Gajiya Da Dokar Takaita Fita Saboda COVID-19

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Guinea kuma, bayan da jama’a suka yi zanga zangar nuna gajiya da dokar takaita fita saboda COVID-19 inda mutum bakwai suka mutu, mazauna Kamsar da Dubreka sun fito kan tituna suna balle masallatai da suka dade a rufe tun watan Maris da kasar a ayyana dokar ta baci.