Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Jamhuriyar Nijar Ministan Harkokin Cikin Gida Mohamed Bazoum Ya Kai Ziyara A Tillaberi Inda Aka Kashe Mutum 20

VOA60 AFIRKA: A Jamhuriyar Nijar Ministan Harkokin Cikin Gida Mohamed Bazoum Ya Kai Ziyara A Tillaberi Inda Aka Kashe Mutum 20
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Jamhuriyar Nijer ministan harkokin cikin gida Mohamed Bazoum ya kai ziyara a kauyukan dake yammacin yankin Tillaberi inda aka kashe mutum 20 a ranar Asabar a wasu jerin hare hare.

XS
SM
MD
LG