VOA60 AFIRKA: A Kasar Mali, Akalla Mutane 15 Suka Rasu A Bamako Babban Birnin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Mali kuma akalla mutane 15 suka rasu a Bamako babban birnin Kasar, yayinda ambaliyar ruwa suka mamaye yankin Sahel dake cikin lokacin damana.