VOA60 AFIRKA: A Kenya, Gungun Wani Iyali Sun Bukaci MDD Kaddamar Da Bincike Akan Yadda Turawan Birtaniya Suka Kore Su Daga Gidansu

Your browser doesn’t support HTML5

A Kenya, gungun wani iyali sun bukaci Majalisar Dinkin Duniya kaddamar da bincike akan yadda Turawan Mulkin Mallakan Birtaniya suka kore su daga gidansu dake yammancin Kasar shekaru tamanin da suka gabata. Lauyoyin Ingila da Kenya ne ke wakiltar iyalin