Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Rasha: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Ya Isa Sochi Don Halartar Dandalin Tattaunawar Tsakanin Rasha da Afirka

VOA60 AFIRKA: Rasha: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Ya Isa Sochi Don Halartar Dandalin Tattaunawar Tsakanin Rasha da Afirka
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Rasha: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya isa Sochi don halartar dandalin tattaunawar tsakanin Rasha da Afirka. Kremlin ta ce ana zaton shugabannin kasashen Afirka 47 ne za su hallarci taron da za’a gudanar daga ranakun 23-24 na Oktoba, wanda shine babban taron Moscow da Afirka na farko.

XS
SM
MD
LG