VOA60 AFIRKA: A Libya, ministocin harkokin wajen kasar Faransa sun nuna adawarsu da matakin da Turkiyya ta dauka

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Libya kuma, ministocin harkokin wajen kasar Faransa, Masar, Girka da kuma Cyprus sun nuna adawarsu da matakin da Turkiyya ta dauka na tura dakarunta zuwa Libya.