Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Shugaban addinin kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei ya jagoranci addu’o’in da aka gudanar yau litinin don Qassem Soleimani

VOA60 DUNIYA: Shugaban addinin kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei ya jagoranci addu’o’in da aka gudanar yau litinin don Qassem Soleimani
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaban addinin kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei ya jagoranci addu’o’in da aka gudanar yau litinin don Qassem Soleimani yayinda dubban jama’a suka taru a Tehran don alhinin mutuwar babban Janar din na Iran.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG