VOA60 Afirka: A Najeriya Dubban Mazauna Kauyen Molai Da Ke Arewa Maso Gabashin Kasar Sun Tsere Daga Gidajensu Zuwa Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya dubban mazauna kauyen Molai da ke arewa maso gabashin kasar sun tsere daga gidajensu zuwa Maiduguri bayan wani harin Boko Haram a makon daya gabata da ya hallaka mutum 6.