Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFRIKA: Dakarun Faransa Sun Ceto Wasu Mutane Hudu 'Yan Kasashen Ketere Da A Ka Yi Garkuwa Da Su A Arewancin Burkina Faso

VOA60 AFRIKA: Dakarun Faransa Sun Ceto Wasu Mutane Hudu 'Yan Kasashen Ketere Da A Ka Yi Garkuwa Da Su A Arewancin Burkina Faso
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Burkina Faso: Dakarun Faransa sun ceto wasu mutane hudu 'yan kasashen ketere da a ka yi garkuwa da su a arewancin Burkina Faso a wani harin cikin dare, wanda a cikinsa sojoji biyu suka rasa rayuwarsu

XS
SM
MD
LG