VOA60 AFIRKA: A Najeriya, Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Wasu Kauyuka 5 Dake Kusa Da Kan Iyakar Niger Inda Suka Kashe Mutane Da Dama

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya, wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki wasu kauyuka 5 dake kusa da kan iyakar Niger inda suka kashe mutane da dama.