Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Amurka Daruruwan Mutane Sun Yi Zanga Zanga A Minneapolis Bayan Mutuwar Wani Bakar Fata Daga Hannun 'Yan Sanda

VOA60 AFIRKA: A Amurka Daruruwan Mutane Sun Yi Zanga Zanga A Minneapolis Bayan Mutuwar Wani Bakar Fata Daga Hannun 'Yan Sanda
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Amurka daruruwan mutane sun yi zanga zanga a Minneapolis bayan bazuwar wani bidiyo da ya nuna an sanyawa wani bakar fata George Floyd ankwa wanda daga bisani ya mutu, mintuna biyar bayan da wani dan sanda yasa kwauri ya taushe wuyarsa.

XS
SM
MD
LG