VOA60 AFIRKA: A Nijar an yi wani bikin gargajiya na ‘yan kabilar Abzinawa a arewacin birnin Agadez

Your browser doesn’t support HTML5

An yi wani bikin gargajiya na ‘yan kabilar Taureg a arewacin birnin Agadez, inda aka baje kolin kayayyakin da kuma yin seren rakuma hade da kade-kade da raye-raye.