VOA60 AFIRKA: A Somalia, Wata Mota Dauke Da Bom Ta Tarwatse A Gurin Duba Ababen Hawa A Babban Birnin Kasar Yau Laraba

Your browser doesn’t support HTML5

A Somalia, wata mota dauke da bom ta tarwatse a gurin duba ababen hawa a babban birnin kasar yau Laraba da ya kashe mutm 2 tare da raunata mutane da dama. Kungiyar Al-shabab ta dauki alhakin kai wa.