Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: An Bayyana Shugaba Joko Widodo A Mastayin Wanda Ya Lashe Zaben Shugaban Kasan Da Aka Yi A Indonesia A Makon Da Ya Gabata

VOA60 DUNIYA: An Bayyana Shugaba Joko Widodo A Mastayin Wanda Ya Lashe Zaben Shugaban Kasan Da Aka Yi A Indonesia A Makon Da Ya Gabata
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

An bayyana Shugaba Joko Widodo a mastayin wanda ya lashe zaben shugaban kasan da aka yi a Indonesia a makon da ya gabata, wanda masu saka indo na kasa-da-kasa suka ce an yi shi ba tare da magudi ba.

XS
SM
MD
LG