VOA60 AFIRKA: A Somliya Akalla Murtane 17 Ne Aka Kashe Kana Wasu 28 Suka Jikkata Bayan Harin Da Da Wata Mota Dauke Bam Ta Yi A Mogadisho

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Somliya akalla murtane 17 ne aka kashe kana wasu 28 suka jikkata bayan harin da da wata mota dauke bam ta yi a Mogadisho babban birnin kasar. Kungiayr Alshabab ta dauki alhakin wanan harin.