Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Hukumar Lafiya Ta duniya Ta WHO Ta Ce An Samu Barkewar Cutar Ebola A Jamhuriyar Demokradiyar Congo

VOA60 AFIRKA: Hukumar Lafiya Ta duniya Ta WHO Ta Ce An Samu Barkewar Cutar Ebola A Jamhuriyar Demokradiyar Congo
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Hukumar lafiya ta duniya ta WHO ta ce barkewar cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyar Congo babban kalubalen lafiyar al’umma ne da ya baci wanda kasashen duniya suka damu da shi.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG