VOA60 AFIRKA: Babban Hafsan Sojan Kasar Sudan Na Daya Daga Cikin Mutane Da Yawa Da Aka Kama

Your browser doesn’t support HTML5

Babban hafsan sojan kasar Sudan na daya daga cikin mutane da yawa da aka kama suna shirin yin juyin mulki, a cewar sojojin kasar jiya Laraba. Jim kadan bayan haka, Rahotanni sun bayyana cewa an kama akalla manyan sojojin kasar kusan 12 da ‘yan bindiga saboda kitsa juyin mulkin.