VOA60 AFIRKA: Babban Hafsan Sojojin Algeria Janal Ahmed, Ya Ce Masu Zanga-zanga Mutane Ne Da Ke Son Dawo Da Rashin Zaman Lafiya Algeria

Your browser doesn’t support HTML5

Babban hafsan sojojin Algeria Janal Ahmed Gaid Salah, ya ce masu zanga-zangar kin jinin shguaban kasa Abdelaziz Bouteflika, mutane ne da ke son dawo da rashin zaman lafiya Algeria.