Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Trump Yace Shadai Da Tsohon Lauyansa Mr Cohen Ya Gabatar Ta Taimaka Wajen Hana Samun Nasarar Taron Da Ya Yi Da Kim Jon Un

VOA60 DUNIYA: Trump Yace Shadai Da Tsohon Lauyansa Mr Cohen Ya Gabatar Ta Taimaka Wajen Hana Samun Nasarar Taron Da Ya Yi Da Kim Jon Un
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Amurka shugaba Donald Trump yace shadai da tsohon lauyansa Michael Cohen ya gabatar ga ‘yan Majalisar Dokoki ta taimaka wajen hana samun nasarar taron da ya yi da shugaban kasar Koreya ta Arewa Kim Jon Un.

XS
SM
MD
LG