VOA60 AFIRKA: Daruruwan dalibai da wasu 'yan bindiga suka sace a Najeriya sun koma gida ranar Juma'a, da wasu sauran labarai.

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau daruruwan dalibai da wasu 'yan bindiga suka sace a Arewa maso gabashin Najeriya sun koma gida ranar Juma'a, da wasu sauran labarai.