VOA60 AFIRKA: Fitaccen Dan Kwalan Kafan Ghana Asamoah Gyan Ya Sanar Da Cewa Zai Ajiye Wasan Kwalan Kafa Na Kasa Da Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

Fitaccen dan kwalan kafan Ghana Asamoah Gyan mai shekaru 33 da haihuwa ya sanar da cewa zai ajiye wasan kwalan kafa na kasa da kasa sanadiyar raunin da ya yi sa samu.