VOA60 AFIRKA: Jam'iyya mai mulki a yankin Tigray na Habasha ta harba makaman roka zuwa Asmara babban birnin Eritrea, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau jam'iyya mai mulki a yankin Tigray na Habasha ta harba makaman roka zuwa Asmara babban birnin Eritrea, da wasu sauran labarai.