VOA60 Afirka: Kasar Somaliya Ta Kori Wani Babban Jami’in Majalisar Dinkin Duniya Dake Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Kasar Somaliya wakilin kasar a majalisar dinkin duniya ya cewa majalisar da kada tsoma baki a harkokin kasar, kwamaki biyu bayan da kasar ta kori wani babban jami’in MDD a kasar.