VOA60 AFIRKA: Kungiyar Boko Haram ta kasahe a kalla mutane 10 da jami'an tsaro 4 yayin wani hari a kauyuka 3, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau kungiyar Boko Haram ta kasahe a kalla mutane goma da jami'an tsaro hudu yayin wani hari a kauyuka uku a Arewa maso gabashin Najeriy, da wasu sauran labarai.