VOA60 AFIRKA: Mata Somaliya sun ce Coronavirus ta haifar musu da wani cigaba wanda ya saka mazansu rage shaye-shaye ganyen Khat

Your browser doesn’t support HTML5

A Somaliya kuwa, wasu mata ne suka ce Coronavirus ta haifar musu da wani cigaba da basu yi tsammani ba, tun bayan hana saukar jiragen kasa-da-kasa da aka yi.Wanda ya hada da jirgin da ke kawo ganyen Khat daga makociyar su Kenya. Wanda hakan zai sa maza masu shaye-shaye rasa ganyen.