Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Pakistan wata kotu ta soke hukuncin kisa da aka yankewa wani dan burtaniya akan kisan dan jaridan Amurka Daniel Pearl a 2002

VOA60 DUNIYA: A Pakistan wata kotu ta soke hukuncin kisa da aka yankewa wani dan burtaniya akan kisan dan jaridan Amurka Daniel Pearl a 2002
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Pakistan wata kotu ta soke hukuncin kisa da aka yankewa wani dan burtaniya akan kisan wani dan jaridan Amurka Daniel Pearl a 2002, da kuma mutane ukku da suma suke fuskantar daurin rai-da-rai.

XS
SM
MD
LG