VOA60 AFIRKA: Najeriya ta bude iyakokin ta da na Nijar da Benin da ta rufe su a watan Agusta 2019, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau Najeriya ta bude iyakokin ta da na Nijar da Benin da ta rufe su a watan Agusta 2019, da wasu sauran labarai.