VOA60 AFIRKA: Shugaba John Magufuli ya gudanar da gangamin yakin neman zabensa na karshe kafin 'yan kasar su kada kuri’a, da wasu labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A cikin takaitattun labaran Afirka na yau, shugaba John Magufuli ya gudanar gangamin yakin neman zabensa na karshe ranar Litinin kafin 'yan kasar su kada kuri’a a zaben shugaban kasa da na' yan majalisar dokoki, da wasu sauran labarai.