VOA60 AFIRKA: Shugaban Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ya yi kira ga mutane da su fito su kada kuri'a a zabe, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau shugaban Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ya yi kira ga mutane da su fito su kada kuri'a a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki, da wasu sauran labarai.