VOA60 AFIRKA: Shugaban Kenya ya sanar da karin wa'adin dokar zama a gida saboda karuwar masu Coronavirus, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau a Kenya shugaban kasar ya sanar da karin wa'adin dokar zama a gida cikin dare saboda karuwar masu Coronavirus a 'yan makonnin nan, da wasu sauran labarai.